Gatarinshi ƙarami ne
ƙwarai.
Sa houe était trop courte.
Ƙofar ɗakinshi ta yi
ƙasa ƙwarai.
Sa porte d’entrée était trop basse.
Gadonshi ya yi gajerta
ƙwarai.
Son lit était trop court.
Kekenshi ƙarami ne
ƙwarai.
Sa bicyclette était trop petite.
Wannan mutumen
babban ne ƙwarai.
Cet homme était trop grand.
Ya ƙera wata babbar
ƙota ta gatarinshi.
Il fabriqua un long manche pour sa houe.
Ya ƙera wani babban
gado.
Il fabriqua un très grand lit.
Ya sayi wani keke mai
tsawo.
Il acheta une bicyclette très haute.
Ya zamna saman wata
babbar kujera kuma ya
ci abinci da wata
babbar koshiya.
Il s’assit sur une chaise très haute et mangea avec une très grande fourchette.
Ya bar gidanshi kuma
ya koma cikin babban
kurmi.
Ya yi ruyuwarshi tsawon
shekaru da dama.
Il quitta sa maison et vécut dans une grande forêt. Il vécut pendant de longues années.