下载 PDF
返回故事列表

Wani mutum mai ƙirma 一个很高的人

作者 Cornelius Gulere

插图 Catherine Groenewald

译文 Plan Niger - Projet NECS - Usaid

语言 豪萨语(尼日尔)

级别 2级

将整故事念出来 本故事尚未有语音版。


Gatarinshi ƙarami ne ƙwarai.

他的锄头太短了。


Ƙofar ɗakinshi ta yi ƙasa ƙwarai.

他的门口太低了。


Gadonshi ya yi gajerta ƙwarai.

他的床太短了。


Kekenshi ƙarami ne ƙwarai.

他的自行车太短了。


Wannan mutumen babban ne ƙwarai.

这个人太高了!


Ya ƙera wata babbar ƙota ta gatarinshi.

他做了一个很长的锄柄。


Ya ƙara girman ƙofarshi.

他做了一个很高的门框。


Ya ƙera wani babban gado.

他做了一张很长的床。


Ya sayi wani keke mai tsawo.

他买了一辆很高的自行车。


Ya zamna saman wata babbar kujera kuma ya ci abinci da wata babbar koshiya.

他坐在一把很高的椅子上。他用一把很长的叉子吃饭。


Ya bar gidanshi kuma ya koma cikin babban kurmi. Ya yi ruyuwarshi tsawon shekaru da dama.

他离开他的房子住进一个很大的森林里。他在那里住了很多年。


作者: Cornelius Gulere
插图: Catherine Groenewald
译文: Plan Niger - Projet NECS - Usaid
语言: 豪萨语(尼日尔)
级别: 2级
出处: 原文来自非洲故事书A very tall man
共享创意授权条款
本着作系采用共享创意 署名 3.0 未本地化版本授权条款授权。
读多啲2级故事:
选项
返回故事列表 下载 PDF